(LYRICS) Muna Ciki Suna Waje By STORMFREE
Alzalumai
Munafukai
Masu tauye Hakkin Talakawa
Sai Mun je Sama
Muna ciki Kuna waje.
Hook:
Muna ciki Suna waje
(A chan)
Muna ciki Suna waje
(A Sama)
*Verse1:
Ido wuru-wuru Idon sata
Rashin Godiya chanjin launin fata
Matarka ka sau ka bi farkan ka
Ubangiji Allah na kallon ku
Bakin Gulma Kaifi kaman raza
Kai wa da kawowa kaman mesa
Rashin yafewa kaman maye
Zamu shakata da faifayinku
Allah wadarenku
Duk Fataran mu
Mun ki kanmu
Don Mu samu ran mu
Heavens understand the struggles been through
If karma is true
What goes around Is back to Hit U
That’s why we closed the gate
We do U gori
Hell will be your dormitory
U made a choice back to back
Step a side off the track
Your case is worst
What’s your boast?
Forget the glory
Repeat the Hook
Hook:
Muna ciki Suna waje
(A chan)
Muna ciki Suna waje
(A Sama)
Verse2 :
Ka kwace Dukiyan Marayu Ka cinye
Muna ta kallon ka
Namu idanu munyi me?
Ka Sayo ma kan ka Rikici
Allah Mahallaci Shi ke mu su gata
Bana fata Ya abko maka da fushin sa
Domin Ya karka Ka kwala
A manta da kai da Irin ka
Mu Wala Hahahahah
U never read about the story of Rich fool
He’s never been cool
That’s awful
He’s fool For being so cruel
when the beggar died
Angels took him to father Abraham’s side Reverse is the case for the rich fool
Duk sababin Ku Ta Kare a kanku
Don’t look down on anybody’s circle
Yeah yeah yeah
Ka samu Duniya Ka rasa ranka
Sauran kriss kaje sama Ka ci kwakwa
Mu kuwa mu wala
Mu yafa mu lale mu pale mu twale
Repeat the HOOK
*Hook:
Muna ciki Suna waje
(A chan)
Muna ciki Suna waje
(A Sama)
Verse3:
Dukkan Kazanta da dauda da doyi
Basu da wajen zama a sama Dole ku koyi yin tsabtan Zuciya da na Jiki
Don fa lalaci Da fasikanci Da munafurcu
Da Albazaranci Da cin Hanci
Da luwadi da su Bali
Da shan giya da maye
Da su Tahir dasu Ai
Fushi Allah Ya ke dasu
Dole fa ku Chanza ku natsu Karku bawtu wa Zunubi Kuje sama Ku Gwaltu
Ku tuba tuba
Kar fa ku Mutu a magunta
Da shaidar zur Mahukunta
Jaannama da Fadi da zafi
Da cizon hakora
Ba Wanda zai sassauta
Gara ku gaggauta da Hanzari
Ku juyo da sauri
Ku rugo da Gudu
Cikin Garken Tumaki
Dole ku ware da ga Awaki
Yeah yeah yeah
Repeat the HOOK
Hook:
Muna ciki Suna waje
(A chan)
Muna ciki Suna waje
(A Sama)
Outro:
Za ku sha gwale-gwale ai
In Baku Chanza ba.
Leave a Comment